Labaran tattalin arzikin Najeriya
Babban lauya Femi Falana ya bayyana kwarin gwiwar cewa, nan ba da dadewa kungiyar malaman jami'a karkashin ASUU za su janye yajin aikin da suke yi tun Fabrairu.
Kungiyar manoma, masu sarrafawa da dillalan alkama a Najeriya (NAWFPMAN) ta tabbarwa 'yan Najeriya iya samar da hekta 200,000 na alkama ta hanyar tallafin CBN.
Mai magana da yawun majalisar dattawan Arewa, Dakta Hakeem Baba-Ahmad ya bayyana cewa, bai dace Najeriya ta samu shugaba mai irin halayen Buhari ba a zabe.
Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC ta goyi bayan batun Segun Runsewe na cewa majalisar dokokin kasa ta ba hukumar al'adu ta kasa (NCAC) ikon ji da BBNaija.
Bincike ya nuna cewa, kasafin kudin 2023 da shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari ya gabatar a makon jiya ya bayyana adadin kudaden da ofishinsa da na mat
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya siffanta tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan da shugaba mafi nagarta da Najeriya ta taba yi a tarihinta duka.
Akwai yiwuwar dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PRP, Kola Abiola ya bayyana janyewa daga takarar shugaban kasa a kowan lokaci daga yanzu, inji wani rahoto.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari na Najeriya ya yiwa kungiyoyin jami'o'in kasar bayani, ya ce ba zai yi musu alkawarin da ba zai iya cikawa ba saboda dalilai.
Daidai da shirin kwamitin dabaru na kasa (NSC) na PDP, jam'iyyar ta kaddamar da majalisar kamfen din matasa da ta kira NYCC. da za ta tabbatar da kawo kuri'u.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari