Labaran tattalin arzikin Najeriya
Cikakken jerin jami’o’i 7 da suka karrama Aliko Dangote da digirin girmamawa a bisa irin gudunmawar da ya ke bayarwa wajen kasuwanci da ayyukan jin kai.
Babban Bankin Najeriya CBN ya bayyana halin da za a shiga a Najeriya saboda karancin kudi da mutane za su fuskanta. ya ce mutane za su dawo cin bashi.
Yadda Najeriya ke nemo mafita ga hanyoyin kudin shiga. Duba abin da bankin FMB ke magana a kai game da wannan lamari mai daukar hankali a halin da ake ciki yanzu.
An caccaki gwamnonin jihohi shida da suka hada da Ekiti, Ebonyi, Jigawa, Yobe, Nasarawa, da Bayelsa kan kashe kimanin N160bn akan ayyukan gina filayen saukar jiragi.
Masu fama da ciwon sukari a Najeriya sun koka kan yadda magunguna da kayan abinci ke gagararsu sakamakon tsadar da suka yi. Sun nemi taimakon Shugaba Bola Tinubu.
Dala ta tashi daga N200 zuwa N460 yau ta kai N1, 5000 a mulkin APC. Mun rahoto tarihin tashin Dala daga zamanin Shagari zuwa mulkin shugaba Bola Tinubu
Ana bayyana cewa, nan kusa za sha dadi a duniyar Dogs yayin da ta kusa fashewa, wani masani ya fadi makomai Tapswap da aka yi ta haka a kwanan nan.
Najeriya ta fuskanci zanga-zanga a wannan wata kan tsadar rayuwa, mun harhaɗa maku wasu ƙasashe da aje ganin suna da rahar rayuwa a Afirka a bana 2024.
Gwamnatin Najeriya ta ce ana kashe Naira 120 domin samar da kilowatt 1 na wutar lantarki a kowacce awa. Ta kuma fadi shirinta na kara kudin wutar.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari