Labaran tattalin arzikin Najeriya
Hukumar kididdiga ta ƙasa (NBS) ta bayyana cewa an fara samun sauƙin farashin kayayyaki a Najeriya a watan Agusta, 2024 idan aka kwatanta da watan Yuli.
Gwamnatin Najeriya ta samu manyan kudade daga kamfanonin kasashen waje da 'yan Najeriya ke hulda dasu. An bayyana adadin kudaden da aka samu daga garesu.
Rahoton nan ya kawo bayanin bashin da sauran kasashe suka karbo a bankin duniya. Ana bin Najeriya makudan kudi a kasashen waje saboda bashi da aka lafto.
A wannan labarin, za ku ji yadda gwamna Dapo Abiodun na jihar Ogun ya bayyana cewa gwamnatinsa na shirin daukar matakan saukaka tsadar abinci da ake fama da shi.
Hadimin shugaban kasa a bangaren tsaro, Mallam Nuhu Ribadu ya fadi hanyar farfado da tattalin arziki inda ya ce dole sai an dakile fasa kwaurin mai zuwa ketare.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta ce babu maganar karin harajin VAT zuwa 10%, kamar yadda Ministan tattalin arziki, Wale Edun ya tabbatar.
Gwamnatin jihar Benue ta kulle kamfanonin tsohon gwamna, Samuel Ortom kan zargin kin biyan haraji na makudan kudi inda wasu ke zargin bita da kullin siyasa ne.
Matar shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, Oluremi Tinubu ta raba kudi N50m ga mata 1,000 a jihar Zamfara. An raba kudin ne domin bunkasa kananan sana'o'i.
Hukumar kula da ayyuka kasuwanci a Najeriya CAC ta ce za ta sa ƙafar wando ɗaya da duk mai sana'ar POS da ya gaza yin rijista kafin cikar wa'adin da ta ɗiba.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari