Labaran tattalin arzikin Najeriya
Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin cigaba da ayyukan alheri ko da kuwa za a ci gaba da korafi inda ya shawarci jami'an tsaro kan gudanar da ayyukanau.
Yayin da ake bikin ranar dimukraɗiyya, Bola Tinubu ya sanar da shirin bashi na musamman ga matasa, wanda zai fara a watan Yuli, domin tallafa wa matasa 400,000.
Bayan shafe shekaru 20 yana jagorancin kamfanin sukari, Attajiri a Nahiyar Afirka gaba daya, Alhaji Aliko Dangote ya ajiye muƙaminsa a matsayin shugaba.
Alhaji Aliko Dangote ya ce nan gaba kadan za su kawo wasu manyan sauye sauye a harkar man fetur a Najeriya. Ya ce za su igaba da habaka tattalin kasa.
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu, ya yi magana kan salon mulkin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu inda ya bayyana ci gaban da aka samu a mulkin.
Wasu dilolin man fetur 6 sun rage farashin man fetur a Najeriya yayin da farashin gangar mai ke kara sauka. An samu saukin ne yayin da ake shirin bikin sallah.
Shugaba Bola Tinubu ya karrama Bill Gates da lambar yabo ta CFR a Legas. A fadi yadda Bill Gates da Dangote suka hada kai suka ceci Arewacin Najeriya.
Gwamnatin Neja karkashin gwamna Umaru Bago ta bukaci Aliko Dangote ya hada kai da ita domin hako mai a jihar a yankin Bida, Dangote zai zuba jari a Neja.
Mike Ozekhome ya ce hauhawar farashi da fushin jama'a na iya taimaka wa adawa kifar da Tinubu a 2027 idan suka hada kai yadda ya kamata kafin zaben.
Labaran tattalin arzikin Najeriya
Samu kari