Hukumar NDLEA
Hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi (NDLEA) a ranar Alhamis, 13 Janairu ta yi nasarar caafke shugaban kamfanonin Cubana, Obi Iyieghu, a garin Abuja.
Wani tsoho mai shekaru 76, Osagie Robert ya shiga hannun jami'an hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi, NDLEA a jihar Edo. Tsohon wanda yafi shahara.
Jami'an hukumar yaki da fasa kwabrin miyagun kwayoyi na kasa, NDLEA, sun damke wasu masu safarar miyagun kwayoyi 3 da ke sanye da kayan jami'an tsaron kasa.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta yi ram da wasu matasa 3 bisa zarginsu da safarar miyagun kwayoyi cikin jihar Kano ga ‘yan daba, dukkan matasan 'yan Katsina.
Jami’an hukumar yaki da fasa-kwabrin miyagun kwayoyi sun yi ram da wata tsohuwa mai suna Beatrice Aigbedion mai shekaru 70 da wasu miyagun kwayoyi fiye a Edo.
Majalisar dattawa a ranar Talata ta yi watsi da rahoton ta na kwamitin kula da NDLEA kan cewa ta gano wasu kudi har N4.5bn na barikin yan sanda a kasafin NDLEA.
Budurwa yar jihar Jigawa, Zainab Aliyu Kila wacce aka yiwa sharrin safarar kwayoyi yayinda ta tafi aikin Umrah kasar Saudiyya ta shiga hukumar yaki da kwayoyin
Jos, Plateay - Shugaban hukumar yaki da safara da ta'amuni da muggan kwayoyi NDLEA, Buba Marwa, ya ce babu unguwar da ta tsira daga matsalar yan kwaya a Najeriy
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), Birgediya Janar Buba Marwa (mai ritaya), ya koka kan rashin isasshen kudi don gudanar da ayyuka.
Hukumar NDLEA
Samu kari