Hukumar Sufurin jiragen kasa
Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ya tabbatar da cewar jiragen saman Najeriya za su iso kasar a ranar Juma'a, 26 ga watan Mayu domin fara yin jigila.
Tsagerun yan bindiga sun yi awon gaba da ma'aikata akalla biyu na hukumar sufurin jiragen kasa (NRC) da ke aiki a tashar Agbor, jihar Delta, sun kira waya.
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar kula da sufurin jiragen kasa (NRC) ta ba da hutun zirga-zirgan jiragen na kwanaki biyu saboda zuwa zaben shugaban kasa.
Saudi ta kama wasu mutane da ‘Yan Najeriya a halin yanzu. Zargin da Gwamnatin Saudi Arabiya take yi shi ne akwai mutane 40, 000 da suka saci hanyar shigo mata
Gwamnatin jihar Edo ta tabbatar da ceto wasu mutum shida daga cikin wadanda 'yan bindiga suka yi garkuwa da su a farmakin filin jirgin kasa da suka kai jihar.
hukumar kula da jirigen sama ta amincewa kamfanin Rano Air fara jigilar kaya da fasinjoji a fadin Nigeria. wannan na cikin wata wallafa da Bashir Ahmed yayi
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa, NRC ta sanar da sauya lokutan tashin wasu jiragen kasa na Abuja da Kaduna. Sauyin zai fara aiki ranar 12 ga Disamban 2022.
Farashin tikitin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna yayi tashin gwauron zabi inda aka kara N1000, N1500 da N3000 kan kowanne tarago d sha cigaba da aiki a yau.
An tara jirage a fadar Shugaban kasa, amma babu kudin gyara. Air Vice Marshal Abubakar Abdullahi yace idan kudi ba su fita, kamfanoni za su iya kunyata Najeriya
Hukumar Sufurin jiragen kasa
Samu kari