Hukumar yan sandan NAjeriya
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Katsina, sun samu nasarar dakile wani mugun nufin 'yan bindiga na yin garkuwa da mutane. Sun ceto mutum bakwai.
'Yan bindiga sun sace babban malamin addini, Rev. Fr. John Ubaechu a Imo. ’Yan sanda sun fara bincike, yayin da Kiristoci ke addu’a don kubutarsa.
Wasu fursunoni sun lallaɓa, sun bi dare tare da tsere wa daga gidan yarin tarayya da ke jihar Kogi, kuma tuni jami'an tsaro sun shiga kokarin cafko su.
Jami'an tsaro da suka hada da sojoji, 'yan sanda da 'yan sa-kai sun yi artabu da 'yan bindiga a jihar Katsina. Jami'an sun kubutar da mutanen da aka sace.
An samu mutanen da suka jikkata, bayan wani bam ya fashe a jihar Yobe. Lamarin ya auku ne a cikin daji bayan wani matashi yaje samo itacen girki.
Kakakin ‘yan sandan jihar Taraba, Abdullahi Usman, ya rasu da safiyar Lahadi. An shirya jana’izarsa da karfe 2 na rana a makabartar ‘yan sanda Jalingo.
Basarake a Ilawe-Ekiti, Ajibade Olubunmi, ya ce an yi masa barazanar kisa yayin wata ganawar danginsu a ranar 15 ga Maris inda ya yi korafi ga yan sanda.
‘Yan sanda sun kama mutum 12 kan harin masallaci a Rigasa. An ce 'yan daba sun bi wani matashi har cikin masallacin, suka daba masa wuka har lahira ana Sallah.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci kan 'yan sa-kai a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun hallaka jami'an tsaro masu yawa a yayin harin.
Hukumar yan sandan NAjeriya
Samu kari