Kasafin Kudi
Babban Bankin Najeriya, CBN, a Jihar Rivers ya yi zargin cewa wasu bankunan kasuwanci a Fatakwal sun boye makuden sabbin nairori har N4.2bn sun ki saka wa a ATM
Bankuna a kasar nan na ci gabda ba da tsoffin kudade a na'urorin ATM a yankuna daban-daban na Najeriya. Rahoto ya bayyana yadda lamarin ke tafiya a kwanan nan.
Babban Bankin Najeriya ya umarci ‘yan kasar da su daina karbar tsoffin kudade daga bankunan kasar saboda wasu dalilai da ya bayyana kan wa'adin tsoffin kudin.
Babban bankin Najeriya ya ce akwai kudade a kasa, amma bankunan kasar nan ba sa son ba ma mutane, don haka zai dauki matakin da ya dace kan dukkan bankunan.
Yankin Ijara-Isin na jihar Kwara wani yanki ne a tsakiyar arewacin Najeriya da suka kirikiri kudinsu na daban inda suke siye da siyarwa a yankin kadai da shi.
Kudin bogi na kara yawa a Najeriya, masu POS suna ba da kudaden cikin rashin sani, 'yan Najeriya na shiga tasku. An ba wani mutum kudin da aka ki karba kasuwa.
Wani dan kasuwa a jihar Gombe ya bayyana matsayarsa game da sabbin Naira da aka buga, ya ce zai daina karbar tsoffin kudi daga ranar 25 ga watan Janairun nan.
Babban Bankin Najeriya ya turawa dukkan 'yan Najeriya sakon tes game da tsoffin kudi da ke ci gaba da yawo a kasar, ya bayyana abin da ya sa a gaba da kuma.
Ba tare da an yi wa mutane bayani ba, an wayi gari a sabuwar shekara, an fahimci an kara kudin sayen wuta. Kamfanin AEDC ya ce hukumar NERC ta ce a kara farashi
Kasafin Kudi
Samu kari