Kasafin Kudi
Bankunan Najeriya na cikin karancin sabbin kudin da aka buga, sun ce basu da adadin da zaus ba 'yan Najeriya. 'Yan Najeriya sun koka game da wannan lamari.
Jama'a a kafar sada zumunta sun shiga mamakin yadda Naira ta sauya kala bayan da aka manta aka wanke kudin a cikin aljihu suka koma farar takarda kal kawai.
Gwamnan babban bankin CBN na Najeriya ya bada adadin kudin da ya kashe wajen buga sabbin takardun kudin Naira da kuma lalata tsaffi cikin shekara guda kadai.
Ba za ta yiwu a amince da kundin kasafin kudin Najeriya na 2023 ba. Shugaban Majalisar ya ce ba za ta yiwu a kammala aiki a kan kundin kasafin kudin 2023 ba.
A wani sabon rahoto na musamman da aka fitar, masanan Bankin Duniya sun ce canjin takardun kudi da babban bankin Najeriya ya yi, zai fi tasiri ne a kan talaka.
Babban bankin Najeriya ya bayyana kara adadin kudaden da 'yan Najeriya za su iya cirewa duk mako daga N120,000 zuwa N500,000, sabanin yadda ya fada a baya.
Shugaban ƙasa, Alhaji Muhammadu Buhari, ya bukaci majalisar tarayya ta sahale masa ya kara ya yawan kasafin kuɗin 2022 sakamakon don buyan wasu muhimman ayyuka.
jerin wasu yara ne da Legit.ng ta rawaito wanda suka fi kowanne yara kudi a duniya, dukiyarsu, abinda suka mallaka da kuma daga inda suka sami kudin nasu..
A Anambra Ma'aikata sun samu karin albashi, sannan Gwamna Charles Soludo ya bi ya rabawa kowa kyautar N15, 000 domin su yi shagulgulan bikin kirismetin bana.
Kasafin Kudi
Samu kari