Kasafin Kudi
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya isa majalisar tarayya domin gabatar da kasafin kudi na shekarar 2024 a ranar Laraba, 29 ga watan Nuwamban 2023.
Shugaba Bola Tinubu ya nemi amincewar Majalisar Dattawa don kara karbo bashin dala biliyan 8.69 da kuma yuro miliyan 100 wanda Buhari ya sanya wa hannu a watan Mayu.
‘Yan Najeriya sun kashe naira tiriliyan 2.6 wajen siyan data da katin kiran waya cikin watanni tara. Masu amfani da kamfanin na MTN su na hawa yanar gizo ne da 4G
An samu labari daga fadar Aso Rock cewa FEC Bola Tinubu ya amince da kundin N27.50 a matsayin kasafin kudin shekara mai zuwa da za a shiga nan da kusan kwana 30.
Ranar Larabar nan ne Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da kundin kasafin kudin shekara ta 2024 a gaban ‘yan majalisar tarayya kamar yadda rahoto ya zo mana.
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta ce sun kammala dukkan shirye-shirye don biyan basukan da matasa masu cin gajiyar N-Power ke binsu a yanzu.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya sake mika kasafin naira biliyan 24 don neman amincewar Majalisar yayin da ya himmatu wurin ayyyukan raya kasa a jihar.
Babban bankin Najeriya na CBN ya bayyana matsayin kudind aka canza kafin zaben 2023. Za a cigaba da amfani da tsofaffin kudi sai illa Ma sha Allahu a Najeriya.
Naira ta zama Dala yayin da ake cigaba da fuskantar matsala tattalin arziki. Babu Nairori a bankuna, ATM sun kafe yayin da kudi su ka yi wahala a kasuwanni.
Kasafin Kudi
Samu kari