NYSC
Hukumar NYSC ta cire sharadin amfani da sunan miji ga matan aure. Al'ummar musulmi sun dade suna bukatar haka lura da ana amfani da suna uba ne ba miji ba.
Matasa masu yiwa ƙasa hidima wanda aka fi sani da NYSC sun ce har yanzun gwamnatin tarayya ta gaza cika alƙawarin karain alawaus zuwa N77,000 a wata.
Ministar al'adu da tattalin arzikin fikira a gwamnatin Tinubu, Hannatu Musa Musawa ta fito ta yi magana kan cece-kucen da ake yi kan batun cewa ba ta yi NYSC ba.
Hukumar masu yi wa kasa hidima ta Najeriya (NYSC) ta bayyana cewa ta samu jinkiri ne wajen fara biyan masu yi wa kasa hidima sabon alawus saboda babu kudi.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sano ya yabawa gwamnatin tarayya bisa ƙarin alawin ƴan NYSC, ya ce kamata ya yi na mata ya ɗara haka zuwa N100,000.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da karawa matasa ƴan bautar ƙasa alawus da ake biyansu kowane wata daga N33,000 zuwa N77,000 daga watan Yulin, 2024.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya shawarci matasa da suka kammala samun horaswa a sansanin hukumar NYSC a jihar domin amfani da damar da suka samu.
Birgediya Janar YD Ahmed ya ce an kusa kara kudin alawus ga matasa masu hidimar NYSC a Najeriya. Ya ce ana karin albashi yan NYSC za su samu karin kudi.
Hukumar da ke kula da matasa masu yiwa kasa hidima ta ce an kubutar da dukkanin 'yan bautar kasar da aka yi garkuwa da su a Zamfara a shekarar 2023.z
NYSC
Samu kari