NYSC
Dakarun sojoji da haɗin guiwar ƴan sanda sun samu nasarar ceto ƴan bautar ƙasa biyu duk mata daga hannun 'yan bindiga a jihar Katsina ranar Alhamis.
Bayan dogon lokaci tana tsare a hannun ƴan bindigan da suka yi garkuwa da ita, wata ƴar bautar ƙasa ta samu ƴancinta daga hannun miyagu a jihar Zamfara.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya ware makudan kudade don bai wa matasa masu bautar kasa musamman wadanda aka tura makarantu don farfado da ilimi.
Hukumar masu yi wa ƙasa hidima (NYSC) ta bayyana abin da zai sanya a daina sace masu yi wa ƙasa hidima. NYSC ta bayyana cewa tafiyar dare ce silar sace su.
Hukumar Matasa Masu Yi Wa Kasa Hidima, NYSC ta tura wata budurwa zuwa mayanka don yi wa kasa hidima har na tsawon shekara daya bayan kammala jami'a a Najeriya.
Sani Shinkafi, tsohon shugaban kwamitin hukunta masu aikata laifukan 'yan bindiga na jihar Zamfara ya yi kira ga NYSC ta daina tura matasa jihohin arewa 3.
Hannatu Musa Musawa, Minsitan Fasaha, Al'adu da Tattalin Arzikin Fikira ta musanta fitar da sanarwa dangane da matsayinta na mai yi wa kasa hidima a Najeriya.
Ministar Al'adu a Najeriya, Hannatu Musa Musawa ta musanta bayanin da ke yawo a kafafen sadarwa cewa ta yi martani game da rashin saba doka na Hukumar NYSC.
Matsala babba ta tunkaro ministar al'adu da fasaha ta shugaɓa Tinubu bayan hukumar ƴan yi wa ƙasa hidima (NƳSC) ta tabbatar cewa ba ta kammala bautar ƙasa ba.
NYSC
Samu kari