Nasir Ahmad El-Rufai
Yayin da ake tsaka da jimamin mutuwar tsohon mataimakin gwamnan jihar Kaduna, Barnabas Bala Bantex, gwamna El-Rufa'i ya nuna alhininsa game da wannan rashi.
Yayin da ake murna da sakin ɗaliban kwalejin fasaha ta Nuhu Bamalli dake Zaria, wasu yan bindiga sun farmaki ƙauyen Zangon Kataf, inda suka hallaka mutum 9.
Awanni kaɗan bayan wasu mutane ɗauke da bindigu sun kutsa makarantar sakandire a Kaduna sun sace ɗalibai 121, wasu yan bindiga sun sake sace aƙalla mutum 13.
Ɓarayin da suka kai hari makarantar Bethel Baptist jihar Kaduna, sun tuntuɓi hukumar makarantar ta wayar salula, inda duka faɗa musu adadin yaran da suka sace.
Kungiyar malamai ta kasa baki daya (NUT), reshen jihar Kaduna, ta maka Gwamna Nasir El Rufai gaban kotun masana'antu kan zarginsa da take da mata kutse sosai.
A watan Mayu da ya gabata ne, ƙungiyar Kadugo ta ƙasa ta gudanar da wani yajin aikin gargaɗi a jihar Kaduna, bisa jagorancin shugaban ƙungiyar, Ayuba Waba.
Kungiyar kiristocin Nigeria (CAN) da kuma kungiyar marubutan kare hakkin dan Adam (HURIWA) sunyi kira ga Gwamna Nasir El-Rufai na Kaduna ya ya sauka daga muka
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da umurnin rufe wasu makarantu 13 nan take a wurare daban-daban a jihar. Shugaban sashin kula da ingancin kayayyaki na ma'aikata
A safiyar yau ne aka tashi da wani mummunan labari a jihar Kaduna, inda yan bindiga suka sake kai hari wata makarantar sakandire suka yi awon gaba da ɗalibai.
Nasir Ahmad El-Rufai
Samu kari