Jihar Nasarawa
Mr Mele Kyari, shugaban kamfanin tace man fetur na Najeriya, NNPC, ya sanar da cewa kamfanin zai fara hakar danyen man fetur a jihar Nasarawa a Maris na 2023.
A labarin da ke iso mu, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kai ziyara birnin Lafia a jihar Nasarawa domin bude wasu ayyukan da ya yi a jihar ta Arewa ta Tsakiya.
Kwamitin kamfen takarar kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023 na jam'iyyar All Progressives Congree APC ta shiga jihar Nasarawa, a yau Asabar, 4 ga wata.
Wani hoto mai taba zuciya ya bayyana yayin da Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya tsaya gaban gawar 'dan yana kwarara masa addu'ar samun rahamar Allah.
An gano hoton gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, a gaban gawar 'dansa yana yi masa addu’a kafin kais hi gidansa na gaskiya bayan Allah ya amshi ransa.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, ya bayyana cewa ana gobe 'dan zai rasu ya dinga rarrashin wani wanda ya rasa yara 9 da shanu 70 a tashin bam din jihar.
Allaha yayi wa 'dan gwamnan jihar Nasarawa, Hassan AA Sule Rasuwa da safiyar Juma'a. Hassan dai yayi aure watanni bakwai da suka wuce kuma ya rasu bayan jinya.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya musanta jita-jitar dake yawo cewa jirgin NAF ne ya kai hari kan makiyaya, yace ba ruwan Soji, jirgi ne mara matuki.
Hukumar yan sandan jihar Nasarawa ta tabbatar da labarin tashin Bam a iyakar Nasarawa da Benue inda aka yi rashin Fulani makiyaya guda 27 a garin Rukubi, Doma.
Jihar Nasarawa
Samu kari