Nadin Sarauta
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai, ya sauke rawanin Sarakuna biyu da hakimai uku a jihar Kaduna yayin da ya rage masa mako ɗaya wa'adin mulkinsa ya kare.
Sarkin Kano ya ba Bola Tinubu shawarar yadda za a kawo karshen rigimar addini, ya bayyana haka ne da yake magana da yawun Hakimin Nasarawa, Babba Dan-Agundi.
Babban basarake mai sarautar Onidimu na ƙasar Idimu, Oba Azeez Dada Aluko Oƙugoke, ya riga mu gidan gaskiya yana da shekara 87. Ya bar duniya ne ranar Lahadi.
An yi naɗin sarautar sabon sarkin Ingila, King Charles III. Zafafan hotuna sun bayyana kan yadda aka yi naɗin sabon sarkin Ingila wanda aka gudanar a Wesminster
Shugaban ƙasa mai jiran gado, Bola Ahmed Tinubu, ya taya sabon sarkin Ingila, Sarki Charles na III murnar naɗinsa a hukumance ranar Asabar 6 ga watan Mayu.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya amince da nadin Alhaji Buhari Adeniyi a matsayin sabon Onijagbo na Ijagbo da ke karamar hukumar Oyun ta jihar.
Basaraken masarautar Okeigbo, karamar hukumar Ile-Oluji/Okeigbo a jihar Ondo, Oba Lawrence Oluwole Babajide, ya mutu makonni bayan Ƙotu ta cire masa rawani.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya zai tafi birnin Landan domin halartar bikin nadin sarautar sarki Charles na III, ana saran shugaban zai tafi yau Laraba.
Yaron tsohon Sarkin Kano, ya ce babu wani laifi da mahaifinsu ya aikata, illa sukar Gwamnati, ya ce tofa albarkacin baki kan tattalin arziki bai saba doka ba
Nadin Sarauta
Samu kari