Musulmai
A farkon shekarar 2025, an rasa manyan malaman addinin Musulunci. Rasuwarsu ta bar babban gibi saboda rawar da suke takawa wajen ayyukan da'awah.
Malamin Musulunci a Najeriya, Imam Junaidu Abubakar Bauchi ya ƙaryata labarin cewa ya rasu inda ya ce yana cikin koshin lafiya ba kamar yadda ake yadawa ba.
Yayin da ake ci gaba da ta'aziyyar Malam Idris Dutsen Tanshi, dalibai da iyalan marigayin sun sake fitar da wata sanarwa, suna jan hankalin al'umma kan ɗaukar hoto.
An gano wani tsohon bidiyo da marigayi ke zuba ruwan addu'o'i ga Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi kan yaki da Boko Haram da ya yi lokacin yana raye.
Rundunar ‘yan sanda a Gombe ta nesanta kanta daga zargin malamin Musulunci, Sheikh Adam Muhammad Albany kan kisan wani matashi a azumin watan Ramadan.
Wani matashi da ke daya daga cikin ɗaliban marigayi Malam Idris Dutsen Tanshi wanda ke tare da shi a lokacin rasuwarsa ya bayyana yadda lamarin ya faru a gidansa.
Bayan wasiyyar da Sheikh Idris Dutsen Tanshi ya bari, babban malami a Kaduna, Malam Ibrahim Aliyu ya jinjinawa daliban marigayin bisa mutunta wasiyyar da ya bari.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya yi addu'ar Allah Ya gafarta wa Malam Idris Abdul'Aziz Dutsen Tanshi wanda ya koma ga Allah a daren ranar Juma'a.
Shugaban ƙungiyar gwamnonin Arewa kuma gwamnan Gombe, Muhammad Inuwa Yahayaya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar Malam Idris Abdul'Aziz Dutsen Tanshi.
Musulmai
Samu kari