Bukola Saraki
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya mika sakon ta'aziyya ga iyalan 'Yar'Adua bisa rasuwar Hajiya Dada. Saraki ya tuno haduwarsa ta karshe da ita.
Tsohon shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki ya musanta ikirarin Aminu Waziri Tambuwa yayin zaben fidda gwanin shugaban kasa na jam'iyyar PDP.
Madam Florence Morenike Saraki, mahaifiyar tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ta rigamu gidan gaskiya. An ruwaito ta rasu tana da shekaru 88.
Dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar Labor, Peter Obi ya bayyana dalilan da suka sa ya ziyarci Atiku Abubakar, Bukola Saraki da Sule Lamido.
Sanata Gbemisola Ruqayyat Saraki ta cika shekara 59 da haihuwa a karshen makon nan. Za ji adda Sanata Saraki ta biyawa mutanen da ba ta sani ba kujerun hajji.
A Najeriya, ana yawan samun takun-saka tsakanin 'yan siyasa da kuma 'ya'yansu musamman ta bangaren siyasa wanda hakan ke yin tasiri a rayuwarsu ta siyasa.
Maganganu da Adams Oshiomhole ya yi sun haifar da matsala ga jam'iyyar APC. Tsohon shugaban APC ya ce NWC ta bada gudumuwar Naira miliyan 800 saboda doke PDP a Kwara
An haifi manyan yan siyasar Najeriya da dama a watar Disamba. A wannan zauren, Legit Hausa ta yi rubutu kan manyan mutanen da aka haifa a watar karshe na shekara.
A shekaru 23 da kafuwar jam’iyyar PDP a Najeriya, ta yi shugabanni da-dama. Yanzu kuma za ayi gangami domin zaben sabon Shugaban Jam’iyya da sakatare na kasa.
Bukola Saraki
Samu kari