Kungiyar Miyetti Allah
Mahara sun kashe Abubakar Abdullahi, shugaban kungiyar Miyetti Allah a karamar hukumar Lere ta jihar Kaduna bayan sun yi garkuwa da shi tare da neman N20m.
Kungiyar Miyetti Allah ta koka kan yadda gwamnati ke son hana kiwo a fili. Ta ce kudin saniya daya zai koma kusan N2m idan aka haramtawa Fulani kiwo a fili.
Yayin da ake ci gaba da kokarin hana kiwo a fili sakaka a wasu yankunan kudancin Najeriya, Miyetti Allah ta roki gwamnatin jihar Legas da ta ba ta lokaci ta hor
Kungiyar Miyetti Allah ta bayyana yunkurin tura wasu daga cikin Fulani makiyaya zuwa Amurka domin a koya musu yadda ake kiwo na zamani, sannan su koya wa saura.
Kungiyar fulani miyetti Allah reshen jihar Taraba ta fara cika alkawarin da ta ɗauka, inda ta mika wasu mutum 11 masu garkuwa hannun kwamishinan yan sanda.
Kungiyar makiyaya Fulani ta miyetti Allah ta yi zazzafan martani bayan da aka kashe musulmai da dama a wani yankin jihar Filato da sanyin safiyar jiya Asabar.
Kungiyar Miyetti Allah ta nesanta kanta da jita-jita da ake yadawa cewa Fulani makiyaya za su kai hari jihar Neja idan idan ba jihar ba ta janye dokar hana kiwo
Yayin da ake cece-kuce game da dokar hana kiwo a fili, kungiyar zamantakewar al’umman Fulani, Miyetti Allah, ta bayyana gwamnoni 17 na kudu a matsayin yan wasa.
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kutsa gidan shugaban fulanin Lamba dake ƙaramar hukumar Asa, a jihar Kwara, suka harbe shi a ƙirji har ya mutu
Kungiyar Miyetti Allah
Samu kari