Manyan Labarai A Yau
Gwamnatin jihar Kaduna ta dauko hayar mai shiga tsakani a kokarin da ta ke yi na ganin an sako dalibai da malaman da aka sace kwanan nan a jihar.
Hukumar 'yan sandan farin kaya ta bukaci 'yan Najeriya da su kasance masu lura da sanya ido kan lamuran tsaro musamman a lokacin azumin watan Ramadan.
Wani mazaunin Aba ya garzaya soshiyal midiya domin yin korafi kan yawan bar masu wuta da ake yi a yankinsu. Ya ce tsawon kwanaki biyar ba’a dauke wuta ba.
Hukumar Hisbah ta kasance tana kira wajen gyara tarbiyya da yin kira zuwa ga koyarwar addinin musulunci a tsakanin al'ummar musulmai. Tana ayyuka da dama.
'Yan majalisar wakilai sun yi Allah wadai da nuna takaici kan sace mata sama da 300 da aka yi a jihar Borno. Sun bukaci jami'an tsaro su gaggauta ceto su.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta tabbatar da kaddamar da shirin ba dalibai rancen kudi a wannan watan na Maris.
Wani magidanci ya samu kansa cikin halin dana sani bayan matarsa da ya kai Burtaniya ta ci amanarsa da tsohon saurayinta. Magaidancin ya kashe sama da N30m.
Wasu da ake zaton 'yan bindiga masu garkuwa da mutane ne sun farmaki makarantar firamare ta LEA a garin Kuriga, karamar hukumar Chikun ta Kaduna, sun sace dalibai.
Rundunar 'yan sanda a babban birnin tarayya sun yi nasarar damke wasu mata da suka shahara wajen yiwa fasinjoji yankan aljihu bayan sun matse su a mota.
Manyan Labarai A Yau
Samu kari