Malaman Makaranta
Ana kiyasin akwai makarantu kusan 615 da an daina karantarwa a halin yanzu saboda tabarbarewar rashin tsaro. Wannan lamarin ya shafi jihohi su Kaduna da Neja
Jami’o’i Na Cigaba da Botsarewa ASUU. Jami’o’in Jihohi na komawa aiki bayan barazanar Gwamnoni na tsaida albashinsu kamar yadda Gwamnatin Tarayya tayi alwashi.
Mu na fahimtar babu ranar bude makarantu domin malaman jami’a ba za su koma aiki ba duk da barazanar hana su albashinsu, tun watan Fubrairu aka daina karatu.
Za a ji cewa Hukumar tattara alkaluma ta kasa wanda aka fi sani da NBS ta fitar da bayani a game da sakamakon jarrabawar WASSCE daga shekarar 2019 zuwa 2021.
Shugaban kungiyar ASUU na kasa, Farfesa Emmanuel Osodeke ya yi magana kan bude jami’o’I, ASUU ba ta dauki zaman karshe da aka yi a matsayin taron kwarai ba.
Jami'ar Greenfield da ke Kaduna ta koma matsuguninta na cikin birnin Kaduna bayan yan bindiga sun kai hari a harabar makarantan na dindindin da ke babban hanyar
Malaman Jami’a sun ce ba za a bude makarantu ba sai an biya su duka kudin wata 6. Shugaban ASUU yace Ministan ilmi, Malam Adamu Adamu, bai san abin da yake fada
Shugaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) Farfesa Emmanuel Osodeke, a ranar Laraba shawarci dalibai kada su zabi ‘yan siyasar da ‘ya’yansu ke karatu a waje
Hukumar tsaron Najeriya ta NSCDC, reshen jihar Neja, ta cafke wani dalibi mai shekara 18, bisa zargin yunkurin yin garkuwa da shugaban Kwalejin ilimin dabbobi.
Malaman Makaranta
Samu kari