Labaran Soyayya
Wata mata ta toshe lambobin kawarta wacce ta yaba kyawun mijinta. Ta bukace ta da ta bar mata gida sannan ta toshe ta a shafukan soshiyal midiya.
Wata budurwa ta sha mamaki yayin da saurayinta ya gwangwaje ta da kyautar kudi mai tsoka bayan da suka samu sabani kan wani lamarin da bai kai komai ba.
Wata uwa ta cika da farin ciki lokacin da wani kyakkyawan saurayi ya shigo rayuwarta sannan ya karbi dukka yaranta a matsayin nasa. Sun yi kasaitaccen biki a tare.
Wata matashiyar budurwa ta haddasa cece-kuce a dandalin soshiyal midiya yayin da ta sanar da fadawa tarkon son direban Bolt. Matashiyar ta ce tana son zanen jikinsa.
Wani matashi 'dan Najeriya ya angwance da mata biyu a lokaci guda. Bidiyon shagalin bikin ya nuna yadda auri kyawawan matan a rana daya a jihar Delta.
Wani ‘dan Najeriya a turai ya koka bayan mata ta fatattake shi daga gidansu. Ya ce ya kashe miliyoyin naira kan karatunta sannan ya siyar da filayensa kan haka.
Gimbiya Khadija Yusrah, diyar tsohon sarkin Kano, Muhammad Sanusi II za ta amarce da Akintade Shittu, Shugaban hukumar tattara bayanan kasa (GIS) na jihar Kwara.
Wata mata a kusa da Abuja, Jane Ebi, a ranar Juma’a ta roki kotu da ta raba aurensu da mijinta Monday saboda neman mata da yake yi, ta ce ta gaji.
Zuciyar wani mutumi ya karaya bayan ya gano cewa ba shine uban ‘yarsa ba. Ya yi shirin mayar da ita kasar Amurka ne lokacin da ya gano gaskiya a kanta.
Labaran Soyayya
Samu kari