Labaran Soyayya
Wata amarya yar Najeriya ta shammaci kawayenta su 60 bayan ta fake da sunan aure. Ta siyar masu da ankon biki kan N60k sannan ta tsere kasar waje.
Wata jarumar mata ta saki bidiyo a TikTok tana mai bayyanawa duniya cewa shekarunta 35 kuma ta shafe shekaru biyar ba tare da ‘da namiji ya kusanceta ba.
Wani bature matukin jirgin sama ya tabbatar da maganar nan ta cewa so makaho ne yayin da ya je wani kauye a kasar Kenya don zabo matar aure. Sun haihu tare.
Wata mata ta kai ziyara gidan wani saurayinta, wanda ya kai ga mutuwarsa duba da yadda ta ki ba shi kanta har ta kai ga suka fada ta kashe shi kawai.
Wani dan Najeriya ya bada labari kan yadda kwatsam kwakwalwarsa ta koma fanko a dakin jarrabawa bayan ya kwanta da wata budurwa. Ya kasa rubuta koda kalma daya.
Wata matar aure yar Najeriya ta koka bayan ta gano cewa mijinta na da haihuwa tare da wata daban. Watannin dan biyu kuma danginsa sun sani sarai.
Wata matar aure mai juna biyu ta bayyana fargabarta yayin da ranar haihuwanta ya gabato. A cikin bidiyon da ta yada a TikTok tana tunanin yadda za ta haifo dan nata.
Malaikah Raja, kyakkyawar matar aure daga Dubai ta bayyana yadda take kashe KSh miliyan 37 da mijinta ke bata duk wata a matsayin alawus don ta wataya.
Wani bidiyo da ke nuna abun da ya wakana a wajen wani biki ya haddasa cece-kuce. An gano inda yayar amarya ta hana wata mata lika mata kudi a filin biki.
Labaran Soyayya
Samu kari