Labaran Soyayya
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuna wasu ma’aurata, bakar fata da bature da suka shafe shekaru 45 da aure. Sun karfafawa mutane da dama gwiwa.
Wani attajiri mai taimakon jama’a a kasar Zambiya, James Ndambo ya gwangwaje surukinsa Emmanuel Sichembe da sabuwar mota kirar Land Rover sabuwa a ran aurensu.
Wata matashiya yar shekara 23 a duniya ta taɓa zukatan jama'a yayin da ta bayar da labarinta a soshiyal midiya, tace yaranta uku kuma kowanne ubansa daban.
Wani bidiyo da aka wallafa a YouTube ya nuno lokacin da amarya ta canja a lokaci guda sannan ta dankarawa angonta naushi a ranar bikinsu. Wasu sun ce shiri ne.
Wata budurwa mai amfani da sunan @RaayT a Twitter ta sanar da yadda tayi fatali da saurayinta bayan kammala digirinta inda tace yanzu sam ba ajinta bane ba.
Wani Malamin Majami'a a kasar Brazil, Felisberto Sampaio, tare da matarsa sun gamu da ajalinsu yayin da suka shiga Teku domin ceto dansu dake gab da nutsewa.
Wata matashiyar budurwa da ke zama a Abuja ta bazama neman mijin aure. Ta ce tana jin yaruka uku kuma tana karban rabin miliyan a matsayin albashi duk wata.
Wata kyakkyawar budurwa mai suna Poly ta magantu kan yadda ta rabu da attajirin saurayinta don auren John mai nakasu mara hannu. Ta kamu da sonsa a ranar farko.
Wasu ma’aurata bakar fata da Bature sun yi murnar cika shekaru hudu da aurensu kuma mutane da dama sun sha mamakin labarin soyayyarsu. Sun hadu ne a intanet.
Labaran Soyayya
Samu kari