Labaran Soyayya
Wani saurayi ya dasawa budurwa tarko bayan ya zargi tana sace masa kudi. Ya zuba kudi a kayan wanki inda ta makale kuma tayi mirsisi duk da ya kama ta dasu.
Wani matashi ya baza rudu yayin da ya kwanta kan tabarma sannan ya yi baccinsa a gaban kofar gidansu don hana manemin auren kanwarsa da mutanensa shiga gidan.
Wata mata a yanar gizo ta sha damfara bayan saurayin ta yayi mata shigo-shigo ba zurfi. Matar tayi asarar miliyoyin kuɗaɗe wanda hakan ya sanya ta faɗa talauci
Wani bidiyo da aka wallafa a dandalin sada zumunta ya nuna yadda wani matashin saurayi ya kama rusa kuka da hawaye bayan sahibaɗsa ta masa barazanar rabuwa.
Wata amarya yar Najeriya da kawayenta sun isa wajen daurin aure da wuri inda suka tarar da wajen wayam babu kowa. Sun yi amfani da damar wajen daukar bidiyo.
Wata matashiyar budurwa daga kasar Indonesiya ta rabu da saurayinta bayan mahaifiyarsa ta umurceta da ta yi mata wanke-wanke. Da farko ta fara da yi mata girki.
Wata kyakkyawar budurwa ta fada tarkon soyayya tare da wani boka. Matashiyar wacce ta cika da farin ciki ta wallafa bidiyonta tare da masoyin nata a gaban kogi.
Wani dattijo ya tunkari malamin addini, Fasto Ezekiel Odero inda ya roke shi da ya yi masa addu’a don samu matar aure a karo na biyar wacce za su rayu tare.
Matar Godfrey Baguma, wanda aka lakabawa da wanda yafi kowa muni a duniya ta bayyana cewa mutanen da suka rika mata dariya shekaru 28 da suka wuce yanzu sun daw
Labaran Soyayya
Samu kari