Labaran Soyayya
Wata budurwa mai shekaru 21 ta bada labarin yadda suka ci karo da wata a gidan saurayinta yayin da ta shirya masa bikin bazday har da masu busa algaita tafe.
Wata matar aure ta bayyana yadda ta dinga cika baki yayin da ta ke budurwa kan cewa ba za ta auri yaro ba. Ta auri wanda ta girma kuma har ta haihu da shi.
A ranar Laraba ne yan sanda a jihar Lagas suka gurfanar da ani magidanci mai suna Edmund Uzoma, a gaban kotun Majistare da ke Yaba bisa zargin kara yin amarya.
Canjin kamannin da wata kyakyawar budurwa tayi a rayuwa ya bada mamaki. Ta bayyana tsohon hotonta lokacin da saurayinta ya gujeta yace kama ta ke da gardi.
Wata kotu ta umarci budurwa da ta biya tsohon saurayinta kudi sama da miliyan 1 bayan da ta masa alkawarin auren amma ta ki. Ya dinga kula da ita da kudinsa.
Wata matar aure dirarriya da mijinta wada sun janyo maganganu a TikTok bayan bidiyonsu ya bayyana. matar tace hankali kwance suke zama cikin soyayya da shi.
Wani magidanci 'dan Najerya ya gwangwaje matarsa da kyautar adaidaita sahu har guda biyu ranar zagayowar haihuwarta. Ya hada mata da waya da fulawa da kudi.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata kyakkyawar budurwa yar arewa ta sha yayyafin kudi daga wajen mijinta yayin da take jawabi.
Matar da ta auri saurayin yarta a Kano, Malama Khadija ta ce ba za ta kashe aurenta ba duk da cece-kucen da jama’a ke yi a kanta, tun da ba ta saba wa Allah ba.
Labaran Soyayya
Samu kari