Labaran Soyayya
Wani Basaraken kasar Mexico mai suna Victor Hugo Sosa daga kauyen Pedro Humelula ya auri kada wacce aka yi wa ado da rigar amare tare da kulla alakar aure.
Wani bidiyo ya nuna wata mata tana gayyato samari da su zo su nemi auren kyawawan ƴaƴanta mata. Ta bayyana cewa sun daɗe babu miji ga shi suna ta ƙara tsufa.
Wani matashi dan Najeriya ya ce matarsa ta shekaru 12 bata sonsa. Ya ce ta fara share shi saboda ya gaza siya mata ragon Sallah, duk da yana da bashi a kansa.
Wata mai suna Maryam Musa ta roki Kotun musulunci mai zama a Magajin Gari Kaduna ta raba aurenta da Kabiru Sulaiman saboda wulaƙanci da cin mutunci da take sha.
Wata yar Najeriya ta garzaya soshiyal midiya don bayyana ra’ayinta kan yarinyar da surukarta ta aiko mata. Ta ce ta bukaci a kawo mata wacce za ta taya ta aiki.
An yi wata yar karamar dirama tsakanin mata da miji yayin da matar ya kawo masa abinci yana zaune, magidancin ya umarci ta duƙa kan guiwarta kafin ya karɓa.
Wata mata yar Najeriya ta rabu da mijinta watanni uku bayan aurensu. Ta bayyana cewa sun shafe shekaru bakwai suna shan soyayya da mutumin kafin suka yi aure.
Wani matashi dan Najeriya ya haddasa cece-kuce a soshiyal midiya bayan ya nunawa duniya masoyiyarsa baturiya wacce ta ki biyansa har sai da suka yi ido hudu.
Wani matashi dan Najeriya wanda ke da shekara 19 a duniya ya fada son wata yarinya yar shekara 17 kuma yanzu haka suna shirin shiga daga ciki nan da watanni.
Labaran Soyayya
Samu kari