Lionel Messi
Dan kwallon kungiyar Arsenal, Mesut Ozil, duk da halin tsaka mai wuyan da yake ciki ya shiga jerin yan kwallo mafi yawan albashi a duniya na shekarar 2020.
Manyan Masana sun zabi Gwarazan ‘Yan kwallon da ba su da sa’a a tarihi. Pele, Ronaldo, Messi, Cristiano su na cikin sahun XI na Taurarin ‘Yan kwallo na farko.
Za ku ji taurarin Duniya da fatara ta yi masu zobe bayan ajiye buga kwallo. Mun kawo jerin ‘Yan wasan da su kawo su ka rasa dukiyarsu shekaru da yin ritaya.
Mun kawo maku wasu lokuta da tsohon Tauraron kwallon kafa Diego Maradona ya yi fice da zarra bayan tsohon ‘Dan wasan na Duniya, Maradona ya mutu a shekara 60.
A Ranar Alhamis, Dan wasa Luis Suarez ya bayyana wulakancin da ya sha har ya sharba kuka a Barcelona. Suarez ya fallasa yadda aka yi masa korar kare a Satumba.
Lionel Messi ya soki Barcelona a takardar da ya aikawa Suarez dazu. Bisa dukkan alamu Lionel Messi bai ji dadin yadda Luis Suarez ya tashi daga Barcelona ba.
Luis Suarez ya bar Barcelona, ya koma Kungiyar Atletico Madrid. ‘Dan wasan mai shekara 33 ya bar Barcelona da kwallaye 198, hakan ya sa ya zama na 2 a tarihin.
Dazu aka fitar da gwarzon ‘yan wasan bana, za a cire ‘dan wasa daya tsakanin Manul Neuer, Lewandoski da De Bruyne. ‘Yan wasan uku su ne su ke tashe a yanzu.
Yayin da ‘Dan wasan Real, Jovic ya huro wuta sai ya tashi daga Madrid, shi kuma Suarez zai koma kungiyar Abokan hamayya bayan zuwan Ronald Koeman Barcelona.
Lionel Messi
Samu kari