Kwara
Yayin da yan kasa ke kuka da karancin fetur, jami’an hukumar kwastam sun damke masu safararsa zuwa kasar waje wanda ya kai lita 67,000 kuma kudin ya kai N84m.
Gwamnatin jihar Kwara ta bayyana shirinta na rike albashi da alawus alawus na ma'aikatan da ba su mallakin lamɓar zama cikakken mazaunin jiha ba.
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq zai baiwa ma'aikatan jiharsa tallafin kudi na tsawon watanni uku. An ce wannan tallafin ya shafi har kananan hukumomi.
Allah ya yi wa tsohon mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kwara, Hon Christopher Ayeni rasuwa sakamakon wani mummunan hatsari da ya rutsa da shi.
Yayin taronsu da sarakunan gargajiya, gwamnoni sun fitar da matsaya kan ba sarakunan gargajiya damar ba da gudunmawa a kundin tsarin mulki wurin kawo sauyi.
Rigimar sarauta ta barke kan nadin wani sarki a Kwara inda al'umma ke ganin an yi ba daidai ba wurin nadin wanda ba jinin sarauta ba ne a yau Lahadi.
Tsohon dan Majalisar Tarayya a Kwara, Hon. Aliyu Ahman- Pategi wanda ya wakilci mazabar Edu/ Patigi a jihar na tsawon shekaru 12 ya riga mu gidan gaskiya.
Wani hazikin matashi, Ayodeji Akinsanya ya kammala karatun digiri a fannin lissafi da maki 4.97, ya kafa tarihi a jami'ar Ilorin da ke jihar Kwara.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta bayyana dalilin da Sanata mai wakiltar Kwara ta Kudu, Oyeyola Ashiru ke neman a rufe ta.
Kwara
Samu kari