Kiwon Lafiya
Peter Obi ya ba da N15m ga kwalejin jinya da makarantar islamiyya a Bauchi, yana yabawa rawar malaman jinya tare da alkawarin tallafa musu a fadin kasa.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusufu ya bayyana shirin da aka yi wajen ceto rayuwar Sadiq Gentl kafin ya ce ga garin ku nan.
Gwamnatin Katsina ta amince da kashe fiye da Naira biliyan daya don ayyukan ilimi, lafiya da wutar lantarki tare da tallafawa manoma da yaki da cutar cizon sauro.
Likitocin ARD na LAUTECH sun shiga yajin aiki na sai baba ta gani, suna zargin gwamnati da asibitin da gaza aiwatar da manyan bukatunsu na dogon lokaci.
Kungiyar malaman jinya da unguwar zoma ta sanar da janye yajin aikin da ta tsunduma a fadin kasar nan. Janye yajin aikin na zuwa ne bayan kwashe kwana hudu ana yi.
Malaman jinya sun musanta cewa an dakatar da yajin aiki, tana mai cewa ministan lafiya ba shi da ikon yanke hukunci a madadinsu. NANNM za ta yi zama gobe.
Jarumin Nollywood, Don Richard ya nemi taimako bayan ya sayar da mota don jinya, matarsa ta gudu. An roƙi 'yan Najeriya su taimaka masa da N30m don ya yi magani.
Malaman asibiti sun shiga yajin aikin gargadi na kwanaki bakwai daga yau Laraba, wanda zai shafi asibitoci 74 na tarayya da na jihohi a fadin Najeriya.
Tsohon kakakin shugaban ƙasa, Garba Shehu ya bayyana cewa marigayi Muhammadu Buhari yana da likitocina Najeriya kuma bai raina kwarewarsu ba kamar yadda ake tunani.
Kiwon Lafiya
Samu kari