Kiwon Lafiya
Masana harkar lafiya sun yabawa ministan lafiya, Farfesa Ali Pate bisa kokarin da yake yi bayan an saka shi cikin jerin manyan mutane 100 a madi muhimmanci.
Tinubu ya amince da kafa MediPool don rage farashin magunguna. Za a yi haɗin gwiwa da kamfanoni masu zaman kansu domin samar da ingantattun magunguna.
Kwararru sun ce ɗan shekara 18 zai iya ɗirka wa mata 10 ciki, amma ba a saba gani ba. Ana zargin matashin yana da cutar karfin sha'awa da ke bukatar kulawar likita.
Kungiyar Arewa Youth Congress ta yabawa ministocin lafiya a gwamantin Bola Tinubu kan kokarin inganta bangaren kiwon lafiya musamman a Arewacin Najeriya.
Asibitin ƙashi na Jos ya fara aiki bayan shekaru huɗu. Za a rika kula da masu lalurar ƙasusuwa, tsokoki, jijiyoyi, da sauran abubuwan da suka shafi motsin jiki.
Bayan yaɗuwar hudubar Fasto Chris Oyakhilome kan amfani da gishiri, Ma’aikatar Lafiya ta yi watsi da ikirarinsa na cewa ana hana shan gishiri don sayar da magunguna.
Atiku Abubakar ya soki Bola Tinubu kan manufar kishin kasa, ya ce ya sayar da Escalade ya koma Innoson, kuma ya daina duba lafiya a ƙasashen waje.
Shugaban kungiyar ciyamomi ta kasa watau ALGON reshen jihar Legas, Kolade Alabi ya yanke jiki ya faɗi yana tsaka da yin jawabi a taron masu ruwa da tsakin APC.
Gwamnatin Tarayya karkashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta amince da wasu muhimman ayyuka da za su laƙume kudi sama da Naira biliyan 750.
Kiwon Lafiya
Samu kari