Kiwon Lafiya
Da aka zanta da Kwamred Adegboye Adebayo, wanda ‘dan kwamitin neman zaben APC ne, ya yi watsi da jita-jitar Bola Tinubu bai da isasshen lafiyan da zai yi mulki
Shugabar wata cibiya ta NHVMAS Dr Dureke tace PrEP na taimakawa sosai da sosai wajen kare tare da rage hadarin kamuwa da cutar kanjamau ko kuma tasirinta..
Wasu mutane sun dauki mara lafiyarsu sun kai asibiti cikin tsakar dare, aka yi rashin sa'a ba tayi rai ba. A kan wannan wani uba da yaronsa suka zane ma'aikata.
Mataimkiyar Shugabar kwamitin PCC, Uju Ken-Ohanenye ta ce Asiwaju Bola Tinubu Mai neman takaran shugaban kasa bai fama da rashin lafiya kamar yadda wasu ke fada
Wani labari mara dadi da muke samu ya bayyana cewa, wasu mutane sai mutuwa suke bayan cin abinci mai guba a wata karamar hukuma a jihar Kuros Ribas. Aa bincike.
Wani gidan cin abinci ya ba da mamaki yayin da aka ga attajirai masu manyan motoci ke tsayawa domin siyan tuwo. An ga lokacin da kowa ke bin layi domin tuwon.
likitoci a jihar Abia sun koka kan yadda gwamnatin jihar tai biris da su ba tare da ta kallesu wajen cika musu hakokinsu da ya kamata ace ta biyasu hakkin nasu.
Za a ji yadda Atiku Abubakar ya so ya kauracewa tambaya a kan yin jinya a Asibitocin Najeriya, tsohon mataimakin shugaban kasar yana ganin an bar mu a baya.
Wani kwararren likita ya ba 'yan Najeriya game da amfani man da ke kodar da fatar dan Adam musamman a jikin yara kanana, ya ce hakan zai haifar da matsala.
Kiwon Lafiya
Samu kari