Kiwon Lafiya
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin gwamna Abba Kabir Yusuf ta sallami babban darektan Asibitin Hasiya Bayero bisa zargin gaza aiwatar da tsarukanta.
Wani dalibi a jami'ar Fasaha ta Akure (FUTA) da ke jihar Ondo da aka bayyana sunansa da Ayomide Akeredolu ya fadi ƙasa matacce a yayin da yake shirin zana.
Ana zargin jami'in Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) da soka wa wani dattijo mai suna Omoshola Oludele wuka a kwankwaso kan kudin wuta Naira dubu uku a Osun.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa jihar tana buƙatar allurar rigakafin cutar Mashaƙo aƙalla miliyan 6 domin yaƙar cutar da ta addabi jihar.
Gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta amince da nadin sabbin manyan daraktocin kiwon lafiya guda 11 a cibiyoyin kiwon lafiya ta darakta a fadin kasar.
Sarkin Musulmi, Alhaji Abubakar Sa'ad ya bayyana rashin tsaro a matsayin matsalar da ke kawo cikas ga rigakafin yara a Arewacin Najeriya, ya nemi hadin kai.
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa (NARD) ta sanar da janye yajin aikin da take yi a faɗin ƙasar nan kan buƙatun da take neman gwamnatin tarayya ta biya musu.
Masu binciken lafiya sun fadi cewa taku 4,000 a ko wace rana na rage saurin mutuwa da kuma kara lafiyar zuciya, binciken ya ce dattawa na bukatar taku 10,000.
Kungiyar likitoci masu neman ƙwarewa sun dakatar da fara zanga-zangar da suka shirya gudanarwa a ƙasar nan. Likitocin sun aike da sabbin sharudda ga Tinubu.
Kiwon Lafiya
Samu kari