Kiwon Lafiya
A yau wani Lauya ya kawo karshen amfani da mai lurara wajen barkwanci a Tik Tok. Abba Hikima ya dauki mataki domin a daina wasa da hankalin Ahmad Lawan Rufai.
Wani mummunan hadarin mota da ya faru a jihar Jigawa, ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutane 7 gami da jikkata wasu 5. Hadarin dai ya faru ne ranar Litinin, da.
Wani matashi Dauda Olamilekan ya samu karuwar haihuwa na 'ya'ya hudu bayan ya yi niyyar zubar da cikin matarsa Rukayat tun farko a Ogbomosho da ke jihar Oyo.
Hukumar dakile yaduwar cututtuka masu harbuwa ta NCDC, ta bayyana cewa cutar mashako wacce ake ce ma 'diphtheria' a turance ta halaka mutane 80 a Najeriya.
Gwamnatin Kaduna karƙashin shugabancin gwamna Malam Uba Sani ta tabbatar da bullar cutar Diphtheria watau Mashaku a wasu kauyukan yankin Kafanchan, Kaduna.
Wata baƙuwar cuta wacce ba a san musabbabinta ba, ta ɓulla a garin Kafanchan na jihar Kaduna. Cutar ta janyo kulle makarantu yayin da mutum huɗu suka rasu.
A daren ranar Lahadi, Babagana Umara Zulum ya kai ziyara zuwa asibitin gwamnatin Gwoza a lokacin da mutane ke barci, ya iske wurin babu wutar lantarki a lokacin
Gwamnatin jihar Abia karƙashin gwamna Alex Otti na jam'iyyar Labour Partya ta musanta jita-jitar da ke yawo cewa ta sallami baki ɗaya ma'aikatan lafiya na jiha.
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da bullar cutar Anthrax ta farko da aka samu a Suleja da ke jihar Neja. Hakan dai na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen da.
Kiwon Lafiya
Samu kari