Labaran garkuwa da mutane
Rundunar yan sanda ta cafke miyagu da yan ta'adda 523 a cikin watanni biyu a jihar Kaduna. An ceto mutane 102 daga hannun masu garkuwa da mutane a Kaduna.
Rundunar yan sanda ta yi musayar wuta da yan bindiga masu garkuwa da mutane a karamar hukumar Jibia inda ta ceto mutane 14, daya ya rasu saboda harbi
Yayin da ake shirye-shiryen addu'ar bakwai ta rasuwar mahaifiyar Ahmed Ajobe, ƴan bindiga sun sace ƴan uwan ɗan jaridar a hanyar zuwa kasuwa a Kogi.
Ayyukan yan bindiga na kara ta'azzara a yankin karamar hukumar Kauru a Kaduna, sun yi garkuwa da Magajin Garij Ungwan Babangida da wasu mutum 14.
Wata mai juna biyu ta shiga tashin hankali bayan yan bindiga sun sace ta a hanyar dawowa daga asibiti a jihar Neja, inda ta haife jariranta biyu a hannunsu.
Rahotanni sun bayyana cewa mutane sun ɓalle da zanga-zanga kan zargin da ake yaɗawa cewa ƴan sanda sun harbi shugaban hukumar kula da sufuri ta jihar Osun.
Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wata mai yi wa kasa hidima (NYSC) a jihar Neja. 'Yan bindiga sun sace matashiyar ne lokacin da take kan hanya.
A wannan rahoton za ku ji cewa karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ya maka wasu fitattun yan jaridu a Arewacin kasar nan a gaban kotu bisa zargin bata masa suna.
'Yan bindiga na neman Naira miliyan 30 kudin fansar wani Alhaji Saleh Adamu tare da matarsa da 'ya'yansa biyu da suka sace a Kasangwai dake Kagarko, jihar Kaduna
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari