Kasashen Duniya
Iran ta kai hare-haren jirage marasa matuka da makamai masu linzami a kasashen Larabawa, abin da kungiyar kare hakkin dan Adam ta ce barazana ce ga rayukan mutane.
Ƙasashen NATO ƙarƙashin jagorancin Jamus sun yi watsi da kiran Trump na shiga yaƙin Iran, suna masu cewa Amurka ba ta tuntuɓe su ba kafin ta fara wannan yaki.
An yada wasu rahotanni masu nuna cewa an dauki jagoran addini na Iran, Mojtaba Khamenei, zuwa Rasha don jinya. Jakadan Iran a Rasha ya yi bayani.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya ce tattaunawar tsagaita wuta ba ta da amfani muddin babu tabbacin cewa ba za a sake kai hare-hare ba a kasar.
Gwamnatin kasar China ta bayyana shirinta na kai wa mutanen Iran da wasu kasashe 3 a Gabas ta Tsakiya tallafin jin kai domin rage masu radadin yakin da ake.
Majiyoyi sun bayyana gargadin da aka yi wa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, kafin fara yaki da Iran. Trump ya fito ya ce ya yi mamakin martanin Iran.
A labarin nan, za a ji cewa Iran ta sha alwashin saka kafar wando daya da Amurka game da batun kisan dalibai, musamman mata a kasar a yakin da ake gwabzawa.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya jaddada cewa kasar Isra'ila ba za ta yi amfani da makaman nukiliya ba a kan Iran a yakin da suke gwabzawa a Gabas ta Tsakiya.
Mambobin kungiyar tarayyar Turai sun bayyana cewa ba za su karbi bukatar Amurka na tura sojoji su raka jiragensu na ruwa zuwa mashigar Strait of Hormuz ba
Kasashen Duniya
Samu kari