Kasashen Duniya
Kasar Turkiyya ta soki Benjamin Netanyahu kan kalaman da ya yi wa Recep Tayyip Erdogan, tana mai cewa ba shi da halacci ko darajar koyar da kowa.
Kasar Musulunci ta Iran ta zargi Amurka da gindaya sharuddan da suka wuce-gona-da-iri a tattaunawar sulhu da aka gudanar a Islamabad, babban birnin kasar Pakistan.
Firayim Ministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu ya jaddada cewa ƙasarsa za ta ci gaba da yaƙi da Iran da ƙawayenta, yana mai cewa gwamnatinsa ba za ta ja da baya ba.
Amurka da Iran na ci gaba da tattaunawa domin tsagaita wuta a yakin da ake yi a Gabas ta Tsakiya. Bangarorin biyu sun yi takaddama kan wani abu guda daya.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran da ke zaman sulhu da Amurka a Islamabad ta ja kunnen Trump a kan duk wani yunkuri na bi ta mashigar Hormuz da karfi.
A labarin nan, za a ji cewa Hon Aliyu Ibrahim Gebi ya ƙaryata cewa ya cutar da Najeriya ta hanyar yada labarin karya ga ofisoshin jakandancin kasashen waje.
Wata majiya daga Iran ta bayyana cewa Amurka ta amince ta saki kadarorin Iran da aka rike a Qatar. Jami'in gwamnatin Amurka ya yi magana kan lamarin.
Mataimakin shugaban ƙasa na farko na Iran, Mohammad Reza Aref, ya ce sakamakon tattaunawar Islamabad zai dogara gaba ɗaya kan fifikon kasar Amurka.
Manyan wakilan gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran sun isa kasar Pakistan don tattaunawa da Amurka kan yakin da aka tsagaita wuta kansa a Gabas ta Tsakiya.
Kasashen Duniya
Samu kari