Kasashen Duniya
A labarin nan, za a ji cewa an samu ƙaruwar masu adawa da yadda Amurka ke taimaka wa Isra'ila da bama-bamai da sauran makaman kare dangi a yaki da Falasdinu.
A labarin nan, za a ji majalisar dattawan Amurka ta sake zama a karo na hudu dokin duba yadda za a taka wa shugaban kasar Donald Trump birki game da yaƙi da Iran.
Ministan harkokin wajen Iran, Abbas Araghchi ya gode wa Pakistan bisa kokarin da take ba dare ba rana wajen ganin kasar ta cimma matsaya ta karshe da Amurka.
Shugaban kasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya sake yin magana kan yakin da aka kaddamar a kan kasarsa. Ya bayyana cewa yakin ya sabawa dokokin duniya.
Gwamnatin Iran ta sanar da cewa jirgin ruwanta ya wuce duk da sojojin da Trump ya ce ya jibge a kusa da mashigar Hormuz. Iran ta ce matakin Trump ba zai cutar ba.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Italiya ta dauki mataki game da alakar soja tsakaninta da Isra'ila wanda aka kulla tun a shekarar 2006 saboda yakin Lebanon.
Shugaban Koriya ta Arewa, Kim Jong Un ya jagoranci gwajin makamai masu linzami da wasu masu iya harbo jirgin ruwa domin tabbatar da tsaron kasar shi.
A labarin nan, za a ji cewa kasari Isra'ila na kara hangen yadda za ta fara mayar da hankali a kan Turkiyya bayan Iran a yankin Gabas ta Tsakiya.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran ta shiga sa-in-sa da ta barke a tsakanin shugaban Katolika na duniya Fafaroma Leo da Shugaban Amurka Donald Trump.
Kasashen Duniya
Samu kari