Kasar Saudiya
Hukumomin Saudiyya sun bayyana 10 ga watan Afrilu a matsayin ranar Sallah Karama. Wannan ya kawo karshe kuma ya tabbatar da gaskiyar hasashen masana a Ramadan.
Mahukunta a ƙasar Saudiyya sun bayyana ranar Laraba, 10 ga watan Afrilu a matsayin ranar 1 ga watan Shawwal bayan cika azumi 30, sun ce ba a ga wata ba.
Mahukunta a kasar Saudiya sun ce har yanzu ba a ga watan Shawwal 1445 a biranen ƙasar ba. Hakan nufin akwai yiwuwar ayi azumi 30 idan ba a ga watan ba.
Hukumar Alhazai ta kasa( NAHCON) ta sanar da yawan maniyyatan Najeriya da zau gudanar da aikin Hajjin bana a shekarar 2024. Ta ce sama da mutum 50,000.
Hukumar jin daɗin alhazan Najeriya NAHCON ta gargaɗi mahajjata su yi hattara da wasu mutane da ke neman su kara kuɗim hajji wanda hukumar ba ta umarta ba.
Masu shirya gasar Miss Universe sun musanta rahotannin da ke cewa Saudiyya na shirin shiga gasar a karon farko, kenan sun karyata ikirarin da Rumy Alqahtani ta yi.
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya ba maniyyatan jiha makudan kudi har N3.34bn domin tallafa musu bayan ƙarin kudin kujera da hukumar alhazai ta yi.
Yayin da ake kukan tsadar kuɗin zuwa sauke farali, mun tattara muku yadda musulman Najeriya suka biya kuɗin hajji tun daga 2015 zuwa shekarar da muke ciki.
Yayin da ake shan fama a wannan wata na Ramadan, Gidauniyar Sarki Salman ibn AbdulAziz ta raba kayan abinci ga gidaje 2,000 a kananan hukumomi takwas a Kano.
Kasar Saudiya
Samu kari