Karatun Ilimi
Hukumar jami'ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil sun shiga tsilla-tsilla bayan kamfanin rarraba hasken wuta, KEDCO ya yanke masu wuta.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno ya ci gaba da karaunsa na digiri na uku a jami'ar Uyo, ya buƙaci matasa su tashi tsaye su nemi abin dogaro da kai.
Gwamnatin Jigawa ta fara ɗaukar matakan yadda za ta sayi jami'ar Khadojah ta dawo hannun gwamnatin jihar domin faɗaɗa hanyoyin neman ilimi ga al'umma.
Kungiyar malaman jami’a da aka fi sani da ASUU, ta jawo hankalin jama’a game da abin da ke faruwa a jami’ar SAZU, ana barin makarantar saboda rashin tsarin fansho.
Gwamnatin jihar Kano za ta kashe kudi kimanin N4.8b wajen gyaran makarantu da sababbin gine-gine. Za kuma ta dauki ma'aikata kusan 2000 a makarantun jihar.
Hukumar asusun NELFund ta sanar da cewa ta dakatar da ba daliban manyan makarantu mallakin jihohi damar neman rancen kudin karatu har na tsawon mako 2.
A karon farko a tarihin Kano, Abba Kabir Yusuf ya warewa sha'anin ilmi kusan 30%. Hassan Sani Tukur ya ce banagaren ilmi zai tashi da kaso mai tsoka a kasafin kudi.
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta jihar Kano ta bayyana kama wasu ma’aiakatan gwamnati guda biyu kan zargin sayar da takardun aiki ga mazauna jihar.
Gwamnatin Kano ta zargi tsohuwar gwamnatin da gazawa wajen inganta ilimi bayan ta samu dalibai miliyan 4.7 na zama a kasa babu kujeru a makarantunsu.
Karatun Ilimi
Samu kari