Jihar Kano
Kungiyar yan kasuwa da masu shaguna a masallacin Idi na jihar Kano sun shigar da korafi kan Gwamna Abba da Kwankwaso a wurin kwamishin yan sandan jihar.
Rundunar yan sandan jihar Kano ta samu nasarar cafke wani likitan bogi wanda ya kware wajen zubar da ciki. Likitan ya shiga hannu bayan ya halaka wata budurwa.
Jami'an rundunar yan sandan jihar Kano sun sanar da kama wani dan daba kan zargin kashe wani limami saboda ya hana shi shan wiwi a kusa da masallaci.
Babban lauya a Najeriya, Yusuf Nuruddeen ya bai wa sabbin Alkalan Kotun Koli 11 shawara kan tabbatar da hukuncin gaskiya wurin yanke hukunci a kotunan zabe.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan jita-jitar da yake yaduwa kan cewa ya kori sakataren gwamnatin jihar (SSG), Abdullahi Baffa Bichi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga masu hannu da shuni na jihar da su zo a hada hannu da su wajen gudanar da ayyukan cigaba a jihar.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya rantsar manyan sakatarori 11 da maau ba shi shawara ta musamman 14 yayin da ake dakon hukuncin kotun kolin Najeriya.
Wani fitaccen malamin addinin kirista, Joshua Iginla, ya yi hasashen cewa idan Gwamna Abba Kabir Yusuf bai yi da gaske ba to zai rasa kujerarsa a kotun koli.
Babbar Kotun Tarayya ta umarci Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya gurfana a gabanta nan da mako daya don jin bahasi daga gare shi kan karar da aka shigar da shi.
Jihar Kano
Samu kari