Jihar Kano
Dubunnan mata ne suka yi gangamin nuna goyon baya ga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf tare da yin addu'o'in samun nasararsa a Kotun Koli kan shari'ar gwamna.
Dan Majalisar Tarayya da ke wakiltar mazabar Fagge ya sha suka a wurin 'yan mazabarsa bayan kaddamar da shirin kaciya ga yara fiye da dubu daya a Kano.
Dubban magoya bayan jam’iyyar NNPP, sun mamaye tituna a karamar hukumar Rogo ta jihar Kano a ranar Asabar don zanga-zanga kan takaddamar zaben gwamna.
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta fito ta musanta batun cewa ta cimma yarjejeniya da jam'iyyar APC kan shari'ar gwamnan Kano da ke kotun koli.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) reshen jihar Kano ta ce ta yi nasarar kama a kalla mutane 1,000 kan laifuka masu alaka da miyagun kwayoyi.
Wasu jiga-jigan APC sun bayyana cewa, sun hango yadda za su yi nasara a kotun koli kuma tabbas Gwuna ne zai yi nasara a zaman ba Abba Kabir Yusuf ba.
Allah ya karbi rasuwar kawun Gwamna Abba Kabir Yusuf, Alhaji Hassan Yusuf Danmakwayo a yau Asabar 30 ga watan Disamba bayan fama da jinya a Kano.
Babbar Kotun Tarayya ta yi hukunci kan karar da ciyamomin kananan hukumomi guda 44 suka shigar da Gwamna Abba Kabir na jihar Kano kan kashe kudadensu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya ce ba a zamaninsa aka fara taba kudin kananan hukumomi ayi ayyuka ba. Kaman a zamanin Rabiu Kwankwaso, mataimakin gwamna ya yi haka.
Jihar Kano
Samu kari