Jihar Kano
Shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano kuma jarumi a Kannywood, Abba El-mustapha ya sanar da rasuwar darakta, Aminu S Bono ranar Litinin.
A jiya Rabiu Musa Kwankwaso ya yi zama da jiga-jigan jam’iyyar NNPP. Gwamnatin Abba Gida Gida za ta fara gina gadojin sama da biyan fansho a watan Nuwamban nan
Sakataren jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) na ƙasa, Olaposi Oginni, ya bayyana yadda Kwankwaso ya jawo kotu ta tsige gwamna Abba Kabir Yusuf.
Jigon jam'iyyar NNPP, Alhaji Abdulrasheed Adebisi ya bayyana cewa APC na kokarin kwatar kujerar jihar Kano karfi da yaji saboda zaben 2027 mai zuwa.
APC a jihar Kano ta yi kira ga daukacin mambobinta da duk ’yan kasuwar da suka yi asarar dukiyoyin a rusau din da gwamnati ta yi a jihar da su dauki azumi a yau.
Rundunar ta ce ta samu bayanan sirri da ke nuni da cewa mambobin wata jam'iyya na shirin gudanar da zanga-zanga a jihar, biyo bayan hukuncin Kotu kan zaben Kano.
Babban lauyan Najeriya (SAN), Femi Falana, ya yi kiran da a sake duba hukuncin kotun ɗaukaka ƙara ta yanke na tsige gwamnonin jihohin Kano da Plateau
Wani mummunan hatsarin mota ya yi sanadin mutuwar mutane 4 da raunata wasu da dama a kauyen Dinyar Madiga da ke karamar hukumar Takai a jihar Kano.
Abba Kabir Yusuf ya tura dalibai 150 karatun digiri na biyu a kasar India kafin a kai ga tsige shi a ranar Juma'ar da ta gabata aka ba Gawuna gaskiya a kotu.
Jihar Kano
Samu kari