Jihar Kano
Mutane da dama sun samu raunuka bayan an samu ɓarkewar rikici a tsakanin manoma da makiyaya a jihar Kano. Rikicin ya jawo mutane da dama sun samu raunuka.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa ya umarci lauyoyinsa da su ɗaukaka ƙara zuwa kotun ƙoli kan hukuncin da kotun ɗaukaka ƙara ta yanke.
Abdullahi Abbas, shugaban jam'iyyar APC reshen jihar Kano ya ce nasarar da Gawuna ya samu a Kotun ɗaukaka ta waɗanda gwamnatin NNPP ta yi wa rusau ce.
Jama'a sun yi wa fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finai na Kannywood, Ali Nuhu, wanki babban bargo kan taya Nasir Gawuna murnar nasara a kotun daukaka kara.
Jagoran NNPP na ƙasa, Dakta Boniface Aniebonam, ya bayyana kaɗuwarsa bisa hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara na tsige Gwamnan Abba Kabir Yusuf na jihar Kano.
A cewar Reno Omokri, gazawar jam’iyyun LP da NNPP na hadewa da PDP zai sa shugaba Tinubu ya samu tazarce idan ya sake tsayawa takara a zaben 2027.
Gwamnan mai ci a jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana hukuncin da Kotun Daukaka Kara ta yanke matsayin "rashin adalci ga al'umar Kano", ya ce za je kotun koli.
Bayan kotun ɗaukaka kara ta sanar da hukunci kan zaben gwamnan Kano, iyaye da dama sun shiga damuwa, sun ɗauko yaransu daga makarantu tun da wuri.
Kotun ɗaukaka kara ta tabbatar da hukuncin sauke Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar NNPP daga matsayin gwamnan jihar Kano bisa dogaro da dalilai guda biyu.
Jihar Kano
Samu kari