Jihar Kano
Abduljabbar Nasiru Kabara ya kori lauyan da ke karesa a kotun daukaka kara. Hakan yasa alkalin kotun daga shari'ar zuwa lokacin da zai samu wani lauyan.
'Yan sanda sun tabbatar da cewa matashin da ya babbaka masallata a kauyen Gezawa ya yi amfani da bam wajen aikata ta'adin. Amma an gano ba harin ta'addanci ba ne.
Gwamna Abba Yusuf na jihar Kano ya ce gwamnatinsa za ta rika ba mata 5,200 tallafin kudi na Naira 50,000 kowacce a duk wata har zuwa lokacin da zai sauka a mulki.
Wani mutum da ba a gane ko waye ba, ya kone wani masallaci a garin Larabar Abasawa da ke yankin karamar hukumar Gezawa a jihar Kano. Har yanzu babu wanda ya rasu.
Gwamnatin jihar Kano ta dakatar da wata likita da ki zuwa aiki bayan ta ki zuwa aikinta na dare ta bar mai jiran wankin koda ya na jiran a kawo masa dauki.
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa labarin akwai bullar rashin tsaro a jihar ba gaskiya ba ne, kamar yadda mataimakin Gwamna, Aminu AbdulSalam Gwarzo ya ce.
Zaratan jami’an hisba a jihar Kano sun cafke wasu matasa guda 20 da ake zargi da aikata badala a wani gidan shakatawa dake titin ring road a jihar.
Babbar kotun tarayya ta yankewa wasu 'yan canji 17 da ke Kano hukuncin dauri na watanni shida bisa samun su da laifin yin kasuwanci ba tare da lasisin da ya dace ba
Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattijai, Rufa'i Hanga ya bayyana dalilan da suka sa shi raba likkafani da tukwane ga al'ummar mazabarsa.
Jihar Kano
Samu kari