Jihar Jigawa
Kamar yadda kididdiga ta nuna, jihohin Katsina, Sokoto, Kano, Jigawa, Kebbi, Neja da Yobe sun fitar da sama da N28.3b domin ciyar da al'ummarsu abinci a Ramadan.
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi bayyana kudurinsa na ware N2.8bn domin ciyar da talakawa da marasa galihu jihar na tsawon kwanakin watan Ramadan
A tsawon lokacin watan Ramadan, ma’aikatan gwamnati a jihar Zamfara za su je ofis da karfe 9 na safe kuma su tashi da karfe 3 na rana tsakanin Litinin da Alhamis.
Gwamna Umar Namadi na jihar Jigawa ya ce gwamnatinsa za ta ɗauki nauyin ciyar da mutane 171, 900 a kowace ranar har karshen watan azumin Ramadan.
Wasu mahara da ake zargin ƴan fashi da makamai ne sun halaka mutum 3 a yankin ƙaramar hukumar Birnin Kudu ta jihar Jigawa ranar Talata da daddare.
Majalisar jihar Jigawa ta tsige wasu daga cikin manyan masu mukamai a Majalisar da kuma ciyamomi guda hudu a jihar kan zargin hadin baki da cin amana.
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi ya amince da biyan ma'aikatan gwamnatin jihar karin albashin naira dubu 30 har na tsawon watanni uku don saukaka masu.
Gwamna Umar Namadi ya amince da siyo buhunan shinkafa da taliya domin rabawa al'umma yayin da watan Azumin Ramadan ke ƙara gabatowa a jihar Jigawa.
Yayin da ya tafi kasar Saudiyya da Gwamna Namadi, Kakakin Majalisar jihar Jigawa, Haruna Aliyu Dangyatin ya sha da kyar yayin da aka yi kokarin tsige shi.
Jihar Jigawa
Samu kari