Jihar Jigawa
Rundunar yan sandan Kano ta cafke magidancin da ya shigar da kara gaban kotu bisa zargin kwamishinan Jigawa da zina da matarsa, ana zarginsa da satar bayanai.
Mijin matar da ake zargin kwamishinan ayyuka na musamman ya yi lalata da ita, Nasiru Buba, ya bayyana cewa bai gamsu da hukuncin da kotu ta yanke ba.
Gwamnatin Jigawa ta dawo da kwamishinan ayyuka na musamman, Auwalu Danladi Sankara bakin aiki bayan kotun Musulunci ta wanke shi daga zargin zina a Kano.
Kotun shari'ar Musulunci ta yanke hukunci kan karar da aka shigar da kwamishinan jihar Jigawa kan zargin lalata da matar aure. Ta wanke shi daga zargi.
Gwamnan jihar Jigawa, Umar Namadi ya gargadi masu neman wargaza APC a wajen raba jam'iyyar gida biyu. Namadi ya ce APC za ta cigaba da zama daya a Jigawa.
Shugaban jam'iyyar NNPP a jihar Jigawa, Alhaji Mukhtari Ibrahim Gagarawa ya rasu. Rabi'u Kwankwaso ya sanar da rasuwar shugaban NNPP na jihar Jigawa.
Rundunar yan sandan Kano ta kama yan fashi da makami da suka addabi jihohin Arewa. Yan fashin suna tare hanya a jihohin Kano, Bauchi da Jigawa domin sata.
An kara samun hadarin tankar mai a Jigawa. Tankar mai ta sake kamawa da wuta amma an kashe wutar ba tare da jawo asarar rayuka ko dukiyar al'umma ba.
Sanata mai wakiltar Jigawa shiyyar Arewa ta Yamma, Babangida Hussaini ya bayyana irin matsalar da jama'ar kasa ke ciki na yunwa da matsin rayuwa.
Jihar Jigawa
Samu kari