Jarumar Fim
A lokacin da jama'ar kasashen Afirka ta yamma musamman Najeriya ke fama da tsananin sanyi, wanda masana suka ce anyi shekaru ba a fuskanci irinsa ba, wasu sanannun mutane a Najeriya sun fara yunkurin tallafawa marasa galihu...
Su dai dama jaruman fina-finai, ba na Kannywood kadai ba, duk a duniya sun kasance masu farin jini sosai a gurin mutanen gari. A wasu lokutan, jarumai mata kan samu goron gayyata zuwa cikin zuciya, wato dai ana yawan yi musu...
Sananniya kuma fitacciyar matashiyar jaruma, Amal Umar za ta yi aure a wannan watan na Janairu 2020, in ji wata kwakwarar majiya da ta sanar wa mujallar Fim...
Shugaban gidauniyar tallafawa mabukata da marasa lafiya mai suna ‘Today’s Life Foundation’, Hajiya Mansurah Isah ta bayyana irin tarin matsalolin da take fuskanta a wajen aikin tallafawa jama’a. Ta ce hakan na sa wani lokacin...
Dino Melaye ya fadi abin da ya sa ya shiga fim, ya ce ya kware a harkar wasan kwaiwkwayo. A cewarsa, gyara tarbiya da halayya ta sa ya shiga wasan kwaikwayo.
Shonisani Masutha budurwa ce 'yar asalin kasar Afirka ta kudu daga Limpopo. Ta kafa tarihin zama 'yar wasan kwaikwayo baka ta farko da ta fara bayyana a fim din Indiya mai dogon zango. Kamar yadda Glamour.co.za ta bayyana...
Son a sani ya sa Madonna Louise Ciccone ta gana da Uban sabon Saurayinta, Ahlamalik Williams. Madonna ta girmi Abokin soyayyarta da shekaru kusan 40.
Jaruma Sadiya Kabala a wannan shekarar ta samu zuwa Umara kasa mai tsarki kamar yadda ta saba. Wannan ba karonta na farko bane da taje kasa mai tsarkin. Bayan kammala Umararta, bata yi kasa a guiwa ba ta zarce Dubai inda...
Awata tattaunawa da tayi da gidan rediyon freedom, Jarumar mai tasowa Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya ta cikin shirin kwana casa’in, ta amsa wasu muhimman tambayoyi da suka shafi harkar sana’arta da kuma rayuwarta...
Jarumar Fim
Samu kari