Malamin addinin Musulunci
'Yan sanda sun tabbatar da cewa an caka wa Rushdie wuka a sau daya a wuya kana sau daya a cikinsa a ranar Juma'a bayan da wani mahari ya yi zafin kai farmaki.
Kungiyar CAN ta bukaci a fara tattaro sunayen da ake cin zarafin Kiristoci. CAN tana zargin har yanzu akwai makarantun da kiristoci ba su samun 'yancin ibada.
Abuja - Babban Lauyan Gwamantin Najeriya da Minsitan Sharia Abubakar Malami yayi bayyani Akan Hukunta wadanda aka Kama da Zargin tallafawa kungiyar Boko Haram.
Shugaban wata kungiya ta Fastoci mai suna CCN, Ben Amodu ya kira taron manema labarai a Abuja, yace ya zama wajibi a hukunta Gwamnan Filato a kan zaben APC.
Washington - Mai Alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Sa’ad Abubakar III da da Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN), sun rattaba hannu akan yarjejeniyar zaman lafiya.
Jihar Imo - Mallam Mohammed Murtala Chukwuemeka ya zama abin burgewa bayan kaddamar da tarjamar kur’ani a harshen Igbo da ya fara shekaru biyar da suka gabata.
Shahararriyar jarumar kasar Ghana Akuapem Poloo, ta karbi addinin Musulunci a ranar Talata, 9 ga watan Agusta, bayan ta yi kalmar shahada tare da kadaita Allah.
Za a ji labari Gwamnati ta sa ranar bude SSCOE a karon farko bayan kashe Deborah Yakubu. Hukuma ta ci kowane dalibi tarar kudi kafin a dawo karatu a SSCOE.
Shahararren malamin addinin musuluncin nan na Sokoto, Bello Yabo, yayi addu'ar Allah ya hada shugaba Muhammadu Buhari, El-Rufai da Garba Shehu hadimin Buhari.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari