Malamin addinin Musulunci
Bayan shafe kwanaki 10 a hannun 'yan bindiga, Sheikh Quasim Musa ya shaki iskar 'yanci bayan sace shi a Iyara da ke karamar hukumar Ijumu a jihar Kogi.
Farfesa Ibrahim Maqari, babban limamin Masallacin Juma'a na kasa da ke Abuja, ya ce bidi'a ne Masallaci ya karbi kudi daga hannun masu shiga Itikafi.
Yayin da ake ci gaba da azumin watan Ramadan, Ministan Abuja, Nyesom Wike ya gwangwaje al’ummar Musulmai a birnin Abuja da kayan abinci domin saukaka musu.
Gwamnatin jihar Kebbi ta yi karin haske kan murabus din limamin masallacin Wala, Alhaji Rufai Ibrahim inda ta ce kafin ya yi murabus aka dakatar da shi.
A yayin da azumin Ramadan ya kai kwanaki 20, akwai bukatar mu waiwayi muhimman ayyukan da Annabi Muhammad (S.W.A) yake aikatawa a kwanaki 10 na karshe.
Yayin da ake ci gaba da azumin watan Ramadan, 'yan sanda sun cafke wani malamin Musulunci, Alfa Oluwafemi Idris da sassan jikin ɗan Adam a jihar Ondo.
Watan azumin Ramadan cike yake da falala da daraja. Ana son al'ummar musulmi su dage da ibadah da ayyukan alkhairi domin samun rabauta daga Allah.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya roki malamai da sarakauna su guji ɓata Najeriya a gaban al'umma musamman a wuraren wa'azi domin ƙasar nan ta kowa ce.
Rahotanni daga wasu jihohin Najeriya sun nuna yadɗa maniyyata ke zuwa neman a dawo masu da kuɗaɗensu bayan NAHCON ta sanar da ƙarin N1.9m a kowace kujera.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari