Malamin addinin Musulunci
Kiristan ‘dan wasan fim, Will Smith ya karance Kur’ani daga Baqarah zuwa Nas a Ramadan. Will Smith ya komawa addini domin samun mafitar mawuyacin halinsa.
Yayin da aka dauki azumi na 12 a yau Juma'a 22 ga watan Maris, wannan rahoto zai kawo muku muhimman abubuwa 10 da ake bukatar Musulmi ya ba su kulawa.
Kasar Saudiyya ta cika alkawarin da ta dauka a watan Janairu cewa za ta buɗe wasu shagunan kwankwadar barasa a birnin Riyadh domin baki 'yan kasashen waje.
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da kashe Naira miliyan 100 na ciyar da marasa galihu abinci a kowane rana har karshen watan azumin Ramadan a jihar Yobe.
Sheikh Khalil ya ce babu wani dauri da za a yi wa Murja wanda zai kawo maslaha a abubuwan da take yi, inda ya roki Gwamna Abba da ya ba ta mukamin 'hadima'.
Shugaba Buhari ya ce karin farashin kayayyakin masarufi da wasu yan kasuwa ke yi babu gaira ba dalili a lokacin azumin watan Ramadan ya saba koyarwar addini.
Babban liman ya bayyana halin da ake ciki a azumi, ya ce halal ne mata da miji su yi jima'i a cikin watan na Ramadana mai alfarma. Ya bayyana dalilinsa a kasa.
Azumin Ramadan wata ne da ake samun natsuwa wurin bautar ubangiji da neman tsira, sai dai akwai wasu muhimman abubuwa da ya kamata Musulmai su kauce musu.
Yayin da uwar gidan shugaban kasa, Remi Tinubu ta ziyarci jihar Bauchi, Gwamna Bala Mohammed ya ba ta hakuri kan kalaman malamin Musulunci da ya yi kanta.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari